Sabuwar Wakar Umar M Shareef
Umar M Shareef - Ranar Aure
Shahararran MawaƙIn hausa Umar M Shareef ya sake Sabuwar Waƙar Sa Mai Suna "Ranar Aure" Domin Nishadantar Da Ku Masoya. Bugu da ƙari waƙar tayi matuƙar dadi. Wakar nan tana daga cikin sabon album dinsa mai suna LOKACI YAYI
SAURARI: Ali Jita - Aminiya
Download Latest Hausa Music, Movies, Video and Entertainment On ArewaLimited.Com.ng