Sirrin Tsukewar Gaban Mace Matsi Da Santsi

Sirrin Tsukewar Gaban Mace Matsi Da Santsi

DOWNLOAD NOW

 TSUKEWAR GABAN MACE

Garin zogale – man kadanya – alif kadan ” karo zaki hade karo da alif ki daka su suyi laushi sai ki tankade ki aje sai ki hada garin zogale sai ki hada su man da ake ambato ki kwabasu guri daya bayan sallar magariba sai ki diba kiyi matsi da shi a gabanki idan ya samu tsayin awa daya a jikinki sai ki wanke da ruwan dimi zaki iya samun hulba ki tafasa idan ruwan ya sha iska sai ki wanke – insha Allah zaki samu sauki.


MATSI DA SANTSI

Idan kinaso mijinki yarinka jinki lutsulutsu kisamu lalle mai kyau ki kwabashi ki hada da zuma ki saka farjinki sai ki samu man zaitun da beby oil ki dauko auduga ki rinka dangwalowa kina sakawa a farjinki wannan shine asalin matsi mai saka mai gida kyauta bayan haka sai kisamu kankana ki markadata ki hada da madara peak wannan shine zaki zama mai dadin jima i.

FAST DOWNLOAD


ArewaLimited has pop ads which means a new tab opens once you click just click close the new tab and continue browsing. You can also use the Comment box to Requests for movie And Episodes Update.
We Recommend Using Chrome Browser To Download

How To Download Movie On ArewaLimited

Post a Comment

0 Comments