Saurin Kawowa Maniyi

Maza da dama suna bukatar jimawa awajen jima I amma hakan baya samuwa saboda daga sunfara jima I zasuyi riles amma ka gwada wannan kasamu garin h/sauda cokali daya Sai kasamu kwai guda uku sannan ka hadasu ka soya kada ka bari ya soyu sosai insha allah za adace.

Karin Maniyi

Wasu mazan suna fama da rashi maniyi amma ku gwada wannan kasamu albasa guda biyu a yan yankasu a soya sai bayan ta soyu sai ka kawo kwai ka zuba amma kada ka bari ya soyu ka sauke kaci idan kana haka in sha allahu za kayi mamaki.

DOWNLOAD NOW