Amfanin Kankana

uwargida kisamu kankana ki gyarta ki cire kwallayenta ki samu dabino ki saka sannan ki markada kisamu zuma cokali uku ki zuba sai madara da ruwa ki zuba kisaka a furej yayi sanyi kisha saiki dauko bawon kankanar ki busar dashi bayan kinyi wanka saiki turara farjinki dashi.


Zaki samu ridi ki surfa ki dakashi sai kuma aya itama kidaka amma saikin soya ayar sannan kihada da garin cukwi kirinka saka cokali kamar3 acikin madara peak kinasha wannan ya inganta yana karawa mace ni ima sosai.. daga mana


Zaki iya yin shayin kara karfin sha awa da ni ima yanda zakiyi shine kisamu sassaken baure ki dakashi saiki daka kanunfari ki hada da lefton kinasha zakiyi mamaki musamman idan ke matar aurece…


Mata da maza masu kato tumbi wanda yake hanasu dadin saduwa sasu iya amfanida da KHAL TUFFA azuba aruwan dumi arinkasha sau2 safe da yamma allah yasa adace…


Yanda Zaki Zama Mai Ni Ima Kamar Korama

Kisamu sassaken baure ki dafashi sai bayan ya dafu sai ki juye ruwan sai kisamu bazar kwaila da zuma da kanunfari da citta ki zuba aciki ki tafasa kirinka sha safe da yamma hmm. zaki zama cakwala dadi.. 


Saka Me Gida Kukan Dadi

Ki samu totuwar raken da kika mai tsafta saiki barshi ya bushe kisamu gabaruwa guda3 da almuski da kanufari ki hadasu waje daya kirinka tsuguno kuma kirinka goga zaitun awajen zakiga yanda mai gida zaiyi..


Sirrin Ridi

Kisamu ridi mai kyau ki wankeshi ki nikashi ya koma gari ki barshi ya bure kirinka sha da nonon zai miki amfani wajen jima I da maganin dattin ma haifa…


Kammala Jinin Haila Kidawo Dai Dai

Kisamu zuma da garin tagargaje da almuski bayan kin gama wanakan tsarki saiki debo garin tagargajen ki dama acikin ruwa ki wanke gabanki dashi saiki dangwalo zuma ki rinka sakawa acikin farjinki sai ki bari idan dare yayi saiki dauko farin almuski ki kara shafawa acikin farjinki sannan ki jira dare yayi zakiga yanda mai gida zaiyi.


Bakya Iya Gamsarda Mijinki

Kisamu furen tunfafiya da yayan zogale da gero ki dakasu lukui sannan kirinka sha da fresh madara daga ranar zaki fara gamsarda mijinki har sai ya gamsu iya gamsuwa.


Jin Zafi Lokacin Jima'i

Rashin ni ima afarjin mace shiyake kawo mata jin zafi lokacin jima I shi kansa mijin zafi yakeji to ki gwada wannan kigani ki samu gero ki surfa ki hada da bazar kwaila da kanunfari da man shanu ki saka ruwa ki dora akan wuta ya dafu sosai saiki tace ruwan kisha.,hm lallai ranar tun kafin dare zaki fara nason ruwa.. 


Ki Karawa Kanki Ruwan Dadi

Kisamu dan bashana da gyadar mata da yayan kankana da fara biya rana da yayan zogale da bazar kwaila ki hadasu waje daya ki dakasu kirinka sha da madarar shanu zakiga yanda me gida zaiyi.


Yanda Zaki Karawa Kanki Duwawu 

Tabbas maza suna bukatar mace me kugu saboda yana basu sha awa musamman awajen jima I to amma ga yanda zakiyi kirinka shan kankana da latas (salak) kabeji sannan kirinka zama kusa da mijinki sanna idan kuna jima I yarinka shafawa ki.

DOWNLOAD NOW