Kishiyata Season 4 Episode 11
Bayan dawowa daga hutu Shararran kamfanin nan na ALRAHUZ FILM PRODUCTION Sun kawo muku cigaban shirin su mai suna Kishiyata Zango na 4.
Kishiyata shirine mai kayatarwa, ilimantarwa, fadakarwa da bada nishadi da annashuwa. Kishiyata shiri mai dogon zango. KISHYATA SEASON 4
KALLI: A Duniya Kashi Na 89
Ku cigaba da kasan ciwa da ArewaLimited domin samun sababbin finafinai da wakoki masu nishadantarwa.