Auta MG Boy Zurfin Ciki Ft M Adam Rakiya Moussa
Shahararran Mawaƙin hausa Auta Mg Boy Ya Saki Wakar sa sabuwar Waƙar sa Domin Nishadantar Da Ku Suna. Wakar “Zurfin Ciki” Bugu da ƙari waƙar tayi matuƙar dadi. Auta MG ya Karbi Bakuncin Shahararrun Mawaka biyu a wannan wakar tasa M. Adam da Rakiya Moussa
SAURARI: Sani Ahmad – Muradin Rai
Ku kasanci da ArewaLimited.Com.Ng domin samun sababbin fina finai, wakoki da labarai. Mun Gode.