Auta Mg Boy - Tunani Na
Shahararran Mawaƙin hausa Auta Mg Boy ya fitar da Sabuwar Waƙar Sa Mai Suna "Tunani Na" Domin Nishadantar Da Ku Masoya. Bugu da ƙari waƙar tayi matuƙar dadi.
SAURARI: Auta MG Boy – Zurfin Ciki Ft M Adam & Rakiya Moussa You
Ku kasanci da ArewaLimited.Com.Ng domin samun sababbin fina finai, wakoki da labarai. Mun Gode.