A Duniya Kashi Na 92
ADUNIYA SEASON 9 EPISODE 92
Shararran fim din da muka saba kawo muku, duka ranar laraba wato A DUNIYA yau ma kaman kullin mun kawo muku cigaban sa Kashi na 91 bayan kammala season 8 (zango na 8) mun fara kawu muku season 9(zango na 9)
Yan Wasa: Tijjani Asase, Daddy Hikima(A bale), Awal West, Adam A Zango, Sha'ibu Lawan Kumurci, Abba Almustapha da sauran su.
KALLI: Sands Episode 56
Kasanci da ArewaLimited.Com.ng domin samun sababbin fina finai, wakoki da labarai.
DOWNLOAD EP92