Izzar So Sabon Salo Kashi 124

Kamar kullin ya'uma mun zo muku da shiri mai ƙayatarwa, ilimantar, faɗakarwa da nishaɗantarwa daga kamfanin Bakori Tv.


KALLI: Izzar So Sabon Salo Episode 125


Babba masana'anta ciki take da maciya amana, Maya'inta azzalumai da masu burin mallakar abinda bana su ba hakazalika gidan Matawalle shima ciki yake da masoya iko da izza. 


Kasanci da ArewaLimited domin samun fina finai wakoki da sauran su. Mun gode



DOWNLOAD NOW