Hadin Dauwamammiyar Ni'ima Wacce Akeyi Da Sirrin BaureKashi Na 1

Idan kika samu sassaken baure sai ki wanke da ruwa, ki zuba sassaken atukunya ki zuba ruwa ki tafafsa sosai idan ya dahu sai ki sauke ki tace ki zuba zuma ko siga da kaninfari ki mayar kan wuta ki kara tafasa, sa shi, sannan ki sauke kitace, ki zuba a jarka ko robar swan ko jug kisa firish kullum kisha kofi 2 safe da yammah, wallahi sai kinsha mamaki zakiyi ta yi, ni'ima mai gida zai zaiyi ta zumudin ki.

Kashi Na 2

Ki shanya sassaken baure ya bushe sosai a dake miki shi da barkono da cittah da masoro yayi laushi sosai, kinyi yajin mata na sassaken baure kenan kidin ga zuba wa a bainci ko romo kina sha kasanki zaiciko ,gabanki ya gyaru mai gida yajiki zakwai.

Kashi Na 3

Ki daka sassaken baure da dan kumasa su daku lukwui, ki dibi garin cokali 2 kidafa kaza ko nama dashi ki cinye kisha romon. Gabanki zai tsuke yaita tsattsafo da ruwa.


Matalar Saurin Kawowa

A samu wadannan mahadan kamar haka

1- Nono kofi babba.

2- Inibi busasshe Rabin karamin cokali.

3- Garin na'a-na'a babban cokali.

4- Kaninfari Rabin karamin cokali.

5- Habbatussauda karamin cokali.

6- Zuma cokali biyu babban.


Sai a samu babban kofi nanono sai a zuba wadannan mahadan aciki , sai a sha za'a yi haka har tsawon sati hudu ko.

Kuma Bayan kawowar farko, kawowa ta biyu na zuwa da lokaci mai tsawo kafin mutum ya sake fitar da wani maniyyin a karo na biyu. Don haka idan mutum yana son ya daɗe bai yi inzali ba to ya tari jima'i a karo na biyu wanda zai bashi lokaci mai tsawo kafin yayi inzali dan biyan buqatar matarsa.

DOWNLOAD NOW