Matsalar ciwon sanyi tana kara yawa musamman ga Mata, sakamakon yadda suke ta’ammali da abubuwan dake haifar da ciwon sanyin, kodai a rashin sanin su ko kuma sabanin haka.
Ciwon sanyi yana matukar tada hankalin duk namijin daya kalli yanayin da jikin mace yake, kama daga kuraje, kumburi da sauran abubuwan da ciwon sanyi ya kunsa. Saboda yana saka kuraje su fesowa mace a fuska, saman farjinta ko kuma fitar farin ruwa daga farji.
namijin daya kalli yanayin da jikin mace yake, kama daga kuraje, kumburi da sauran abubuwan da ciwon sanyi ya kunsa. Saboda yana saka kuraje su fesowa mace a fuska, saman farjinta ko kuma fitar farin ruwa daga farji.
Ciwon sanyi yana sanya mata fita daga hayyacinsu, haka zalika yana damunsu da kuma hanasu gabatar da ayyukansu na yau da kullum sakamakon suka, kaikayi da makamantan su a jikin fata.
Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
1- Ganyen sanamaki
2- Garin tafarnuwa
3- Garin habbatus sauda
4- Garin kanunfari
5- Zuma
Yadda Za’a Hada kamar haka:
Hadin magani yana bukatar a maida hankali da nutsuwa wajen tabbatar da ba’ayi kuskure ba.
Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya, sannan ki gauraya ki zuba a cikin zuma ki juya. Bayan kin gama saiki ringa sha safe da yamma.
Yadda ake kara Girman Hips kuma abu ne mai matukar saukin gaske.
Mata da yawa suna son babban kugu domin yana daga cikin abubuwan da suke jan hankalin maza, musamman a wannan lokacin na karfin sha’awa a wurin samari.
Wannan yasa kusan kowacce mace take son ta mallaki babban kugu.
Girman kugu yana da matukar fa’ida sosai a wurin mace ta fuskoki da bangarori daban daban, saboda yana saka kyawu da farin ciki ga ma’abociyar sa, da kuma sanya cikar diri na halitta.
Don haka duk macen da take son duwawunta suyi girma su zama manya- manya kamar an hura su, ko kuma take son taga nonuwanta sunyi manya-manya kuma ba za su zube ba, sai ta samu kayan Zaki na gona suna da matukar amfanin a jikin mace, ki daure ki dinga yawan shan su, ga kayan hadin kamar haka:
1- Abarba
2- Madara
3- Kankana
4- Lemo
5- Suga
6- Gwanda
Hanyar Da Za’ayi Wannan Hadi:
yar’uwa ki sami kankana ki yankata sai ki sami bilenda mai kyau ki murjeta kamar an markada, itama abarbar kiyi mata haka, ki cire bakin idonta, gwandar ki markade ayar kuma ki dameta kamar fura, lemon kuma kiyi masa sala-sala, sannan a saka a cikin
bilenda a matse shi, bayan kin gama matse su, sai ki tace su ki saka sukari, da madara,
sai ki dama, sai ki sa a firji ko ki daure a Leda ki sami kankara ki dora akanta, idan yayi sanyi sai asha.