Kalaman soyayya zuwa ga masoyi
Amincin Allah yababbata agare ka ya annurin zuciyata dafatan ka tashi lafiya.
A duk cikin dare sai na kalli hoton ka nake iya rumtse bacci kaine jigon rayuwana idan bakai zan shiga wani hali.
Ka sani a duk safey ina bude idanuna kai ne na farko da na ke kalla domin duk ranar da na fara kallon kyayykyawar fuskarka kafin na kalli komai, to a wunin ranar duk abinda na kalla sai ya rika mini kyau sosai.
Ya habibina, ina matukar kaunarka, irin kaunar da ke sanya zuciya ta manta da komai ta sallama dukkan tunaninta ga abin kauna.
I love you my heart-saver barka da safiya.