Akwai matan da basayin sha'awa ko basa jin dadin saduwa ko ni'imarsu ta dauke, ga yanda za'a magance wannan matsala shine sai kisamu
1: Zangarniyar zogale da ya'yanta gadaya
2: Karanfani
3: Citta
4: Masoro
5: Kinba
Sai ki dakesu guri daya su zama gari, ki dinga shan wannan hadi a shayi safe da yamma. Zaki ga abin mamaki amma sai kin gwada zaki gani, yana kara dadin da mai gida zai gamsu sannan kuma zaki rinka cin dabino(ajuwa) mai kyau tare da kwakwa zaki sha mamaki