Idan Kana fama da kankanciwar gaba da rashin kuzari lokacin saduwa ga mani 


Za’a nemi waɗannan Abubuwa Da zan Faɗa Guda huɗu domin aiwatar da wannan haɗin

1: Ɗanyen Namijin Goro Guda hudu

2: Lemon Tsami Kanana Guda biyu

3: Zuma

4:Ruwa Cikin ƙaramin kofi ɗaya


YADDA ZA’A SARRAFA SU

Da farko za’a a hurza wannan ɗanyen namijin goron da aka nema guda huɗu su zama gari, ko kuma a daka ko a niƙa su duk dai wanda akayi to yayi daidai.

Sai a ɗebi garin namijin goron nan a zuba a cikin kofi daban, sannan sai a ɗebo ruwan wancan kofin a juye a kan garin namijin goron nan a gauraya sosai ya jiku a kalla ayi minti biyar ana gaurayawa.

Sai a ɗakko rariya a fitar da tsakkin namijin goron, sannan Sai a yanka lemon tsamin nan suma a mammatse su a a cikin rariyar, ana matso ruwan a cikin rariyar izuwa cikin wannan kofin da tataccen ruwan namijin goron ke ciki, in aka gama matse lemon tsamin nan sai a ƙara juyashi a gauraya sosai sannan sai a ɗebi zuma mekyau ta asali, cikin babban cokali biyu sai a zuba a ƙara gaurayawa.

Ana so kaman saura Mintuna sha biyar a fara jima’i sai ka shanye anan take kar ka raba biyu, gaba ɗaya ake so ka shanye.

Hmmm! Zaka Sha mamakin yadda zaka biyawa iyalin ka buƙatar ta yadda ya kamata, kuma kaima ka biyawa kanka yadda ya kamata.


GARGADI

Ba’a so a dinga shan wannan haɗin kullum-kullum amma ana so a sati a sha kaman sau uku, baya sa olsa kuma baya tayar da olsa.

DOWNLOAD NOW