Maganin karin tsawo girma da kuma kaurin azzakari tare da yadda za’a magance saurin inzali
Duk da yake ana magana da yawa akan cewa tsawo da kuma girman azzakari ba shine abinda yake nuni da namiji zai iya gamsar da mace dari bisa dari ba (100%), amma dai duk da haka suna daga cikin ginshikan abubuwan da ake la’akari dasu wajen tabbatar da namiji na hakika.
Wannan dalilin yasa maza da dama suke son ganin azzakarin su ya samu kamala ta cika ido da kuma kwarjini a wajen mata, bisa dalilin suma mata da yawa suna son namiji mai babbar bura.
Sai kuma wata matsalar da kusan kaso hamsin (50%) na mutane suke fama da ita, wato saurin kawowa a lokacin da suke jima’i da iyalin su. Wannan abin yana ciwa maza tuwo a kwarya, saboda suna son yin jima’i amma a lokacin da suka kawo, shikenen karfin su kuma ya kare.
saboda suna son yin jima’i amma a lokacin da suka kawo, shikenen karfin su kuma ya kare.
Yadda zaka magance matsalar inzali da wure shine ta hanyar amfani da maganin gargajiya na asali wanda babu wani chemicals ko kuma sinadarin da zai zama mai illa ga ga lafiyar dan Adam a jikin sa, domin samun ingantaccen kuzari marar yankewa, ma’ana na har abada.
Wannan hanya zata magance maka matsalar raunin gana saurin inzali dà ttin mara.
1- Citta mai kogo
2- Namijin goro
3- Tafarnuwa
4- Kanumfari
Ga yadda za hada
Idan aka samo namijin goron sai a barshi ya bushe, sannan a samu yayan citta mai kogo, sai a samu tafarnuwa da kanumfari a hada su wuri guda a daka su sosai suyi laushi.
Bayan an kammala wannan hadin sai ana zubawa a cikin zuma ana shan chokali 1, sau biyu a rana.
Za’a kuma iya sha a cikin nono ko madara ta ruwa chokali 1, shima sau biyu a rana.