Idan kina fama da ciwon sanyi kowani iri ne ga magani da In Sha Allah idan kika sha zaki samu lafiya kuma ki rabu da cutar da taki damun ki


Abubuwan da zaki haɗa

A samu namijin goro kwalli 3, 

A samu citta mai ashar (mai yatsu)

A samu tafarnuwa a markada su sai a sanya lemon tsami aciki da ruwa a tafasa.

Asha cokali 2 sau biyu a Rana (Safe da Yamma) na sati daya. Insha Allah za'a samu nasara. Kuma hadin yana maganin gonorrhea. 

Allah Ya sa a dace

DOWNLOAD NOW