Kalaman Soyayya Masu Ratsa Zuciya

Kalaman Soyayya Masu Ratsa Zuciya

DOWNLOAD NOW


 

Kalaman Soyayya Masu Ratsa Zuciya 2023


So gamon jini ne, Hakiƙa Allah ya haɗa nawa da naki, a yayin da jinina ya gamu da naki sai na jini tamkar ana shayar da ni zuma da madara masu ɗanɗano mara yankiwa


Ya ke mai sanyaya zuciyata, farin wata mai haskaka duniyar mafarki na. Sonki shine cikar burina rayuwata dake shine muradina.


Ya Sahiba sadanin farin ciki na mai wanke dukkan damuwata tare da maye gurbinta da farin ciki da murmushi akan fuskata


Ya ke tauraruwar taurari haske may yayin duhun zuciya ta da tinanin ki naki kwana nake tashi idan na rasa ki ban san rayuwata zata kasan ci ba


Hakika so da kaunarki sun mamaye dukkan wani gurbi na cikin zuciyata, ina fatan za ki bani so da kauna domin su ne kawai abincin da ke kawar da yunwar da ke cikin zuciyata ruwan da ke kawar da kishin da ke cikin zuciyata


FAST DOWNLOAD


How To Download Movies On ArewaLimited