Matsalanda Ke Kama Gaban Mace Wanda Yake Iya Hanata Zaman Aure
Fitar Ruwa
Macen da take fama da fitar ruwa idan Kinda Fama Da irin wannan cutan ga hadin da zakiyi ki samu
Saiwar zogale.
Saiwar rai dore, wato rai-rai wani icene mai kamada tafasa
Garin tafarnuwa
Barkono
Daddawa
Saiki haÉ—asu ki daka yayi gare ki tankade, saiki dinga zubawa acikin abinci kina ci. Sanyin ma da baki saniba zai fita daga jikinki.
Allah Yasa Mudace