Hausa Video: Auta Waziri – Mene So

Hausa Video: Auta Waziri – Mene So


 

Auta Waziri – Mene So
 

Ƙwararre kuma tauraron Mawaƙin hausa Auta Waziri wanda ake masa laƙabi da Ɗan Baiwa ya sako sabuwar waƙasa domin nishadantar da masoya sunan wakar “Mene So


SAURARI: Umar MB – So Ba Adadi 


Ku kasanci da ArewaLimited.Com.Ng domin samun sababbin fina finai, wakoki da labarai. Mun Gode.

 



DOWNLOAD VIDEO