Shahararran Mawaƙi kuman jarumin fina finan kannywood Adam A Zango Ya Saki Wakar sa sabuwar Waƙa Ta Domin Nishadantar Da Ku Suna. Wakar “Gidan Sarauta” Adam yayi wakan tare da Amal Umar, Zarah Diamond & Azeema. Bugu da ƙari waƙar tayi matuƙar dadi
SAURARI: Rarara – Ga Kashim Ga Tinubu
Ku kasanci da ArewaLimited.Com.Ng domin samun sababbin fina finai, wakoki da labarai. Mun Gode.