Ahmerdy - So (Love)
Shahararran tauraron mawakiyin hausa Ahmerdy ya sako sabuwar wakar sa domin nishadantar da masoya sunan wakar “So 'Love”
SAURARI: Namenj – Ki Tafi Dani
Ku kasanci da ArewaLimited.Com.Ng domin samun sababbin fina finai, wakoki da labarai. Mun Gode.