Shahararran Mawaƙi Gfresh Alameen Ya Saki Wakar sa sabuwar Waƙa Ta Domin Nishadantar Da Ku Suna. Wakar “Mai Ya faru” Gfresh yayi wakan tare da Lilin Baba. Bugu da ƙari waƙar tayi matuƙar dadi
SAURARI: Adam A Zango – Gidan Sarauta Ft Amal Umar
Ku kasanci da ArewaLimited.Com.Ng domin samun sababbin fina finai, wakoki da labarai. Mun Gode.