Muna gabatar muku da sabon shiri mai dogon zango daga kamfanin ABNUR ENTERTAINMENT.
MANYAN MATA shiri ne na musamman da akayi shi akan yadda wasu mata suka tsinci kansu na rashin samun ingantatcin ilimi da rashin kulawa daga iyaye ko mazajin su.
Daga karshi suka tsinci kansu cikin kaskanci, tuzarci, fatsikanci, shayi shayi da aikata mummunan laifi ka.
Jurumai: Hadiza Gabon, Jamila Nagudu, Hadiza Kabara, Usman Faraga, Fati Shu'Uma, Maryam Yahaya, Halima Atete, Aisha Aliyu Tsamiya, Fati Washa, Aisha Humaira, Hafsat Idris da Momme Gombe
KALLI: MANYAN MATA Season 1 Episode 12
Kasanci da ArewaLimited domin samun sababbin fina finai wakoki da labarai.