Shirin daya kunshi, soyayya, bashin gaba, daukar fansa, cin amana, zalinci nuna fin karfi da yaudara.
Jurumai: Tijjani Asase, Daddy Hikima(A bale), Awal West, Adam A Zango, Buhari Al'amin da Hadiza Kabara
KALLI: A Duniya Kashi Ma 85
Kasanci da ArewaLimited domin samun sababbin fina finai wakoki da sauran su.
Sauki domin kallo