AKWAI KURA ZANGO NA 1 KASHI 6
Muna gabatar muku da saban shiri mai dogon zango daga kamfanin FKD Production wato kafanin da suka dau nauyi kawo muku shirin ALAQA suna ƙara juyowa da wata ƙayataccin shiri mai ilimantarwa, faɗakarwa da nishaɗantarwa.
SAURARI: Umar M Shareef – Kan Kauna
Ku kasance da ArewaLimited domin sababbin shiye shirye, fina finan hausa, wakoki da suran su.
Sauki Domin Kallo
0 Comments