Sabuwar wakar da shahararrun mawaka sukayiwa zabibbin shugaban kasa Bula Ahmad Tinubu.
Wakar tasamu hadin gwaiwar manyan mawaka kamar su, Rarara, Umar M Shareef, Momee Gombe, Adam A Zango, Asinanic, Aisha Humaira da sauransu
SAURARI: Rarara – Ga Kashim Ga Tinubu
Ku Kasanci da ArewaLimited.Com.ng domin samun sababbin fina finai, wakoki da labarai. Mun Gode
0 Comments