Muna gabatar muku da Tafsirin Alkur'ani mai girma karatun watan RAMADAN shikara ta 1444 Hijira wanda yayi daidai da 2023 haihuwar Annabi Isah.
Karatu daga SHEIKH MUHAMMAD BIN UTHMAN
Ku kasanci da ArewaLimited.Com.ng domin samun wannan Tafsiri har zuwa karshen watan Ramadan