Shahararran mawakiya kuma yar fim din kannywood Momee Gombe ta dau aniyan farantawa masoyan ta rai yayin da ta saki sabuwar wakar su mai suna "Barde" A cikin wakan Momee Gombe ta sako jarumin wakinnan mai tashi Kawu Dan Sarki domin shima ya nishadantar da masoya.
SAURARI: Umar M Shareef – Kan Kauna
Ku kasanci da ArewaLimited.Com.Ng domin samun sababbin fina finai, wakoki da labarai. Mun Gode
0 Comments