Shahararran mawakin soyayya Ali Jita ya dau aniyan farantawa masoyan sa rai yayin da ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna "Allah Ga Abba Nan" Wace da yayi ta sadaukarwa ga dan takarar Gwamna a jahar kano na jam'iyar NNPP Abba Kabir Yusif wanda akafi sani da Abba Gida Gida.
SAURARI: Umar M Shareef – Rayuwata Ft Maryam Malika
Ku kasanci da ArewaLimited.Com.Ng domin samun sababbin fina finai, wakoki da labarai. Mun Gode
0 Comments