Muna gabatar muku da sabon shiri mai dogon zango daga kamfanin ABNUR ENTERTAINMENT.
MANYAN MATA shiri ne na musamman da akayi shi akan yadda wasu mata suka tsinci kansu na rashin samun ingantatcin ilimi da rashin kulawa daga iyaye ko mazajin su.
Daga karshi suka tsinci kansu cikin kaskanci, tuzarci, fatsikanci, shayi shayi da aikata mummunan laifi ka.
Jurumai: Hadiza Gabon, Jamila Nagudu, Hadiza Kabara, Usman Faraga, Fati Shu'Uma, Maryam Yahaya, Halima Atete, Aisha Aliyu Tsamiya, Fati Washa, Aisha Humaira, Hafsat Idris da Momme Gombe
DUBA: Series Movie: Kishiyata Season 3 Episode 11
Kasanci da ArewaLimited domin samun sababbin fina finai wakoki da labarai
Ku Shiga Group Din Mu Na WhatsApp Da Facebook
WhatsApp: ArewaLimited Hausa
Facebook: ArewaLimited Hausa