Series Movie: Dan Jarida Season 1 Episode 7

Series Movie: Dan Jarida Season 1 Episode 7


 

DAN JARIDA ZANGO NA 1 KASHI NA 7

Muna gabatar muku da shahararrin shiri mai suna 'DAN JARIDA' daga Kamfanin Maishadda Global Resources. 

Dan Jarida shiri ne da yaki nuna yadda masu kudi da mulki suke nuna isa da izza a kan talaka ko kuma mai karamin karfi. 

Ana cikin hakan Allah ya kawo wani jajirtaccin Dan Jarida mai suna Sadik da yasha alwashin bincike da kuma tuna asirin Madugu wanda shiya kashi abokiyar aikin sa kuma yaki cigaba da aikata mayan laifuka ciki harda cin amanar kasa. 

Jarumai: Daddy Hikima(Abale), Lawan Ahmad, Tijjani Asase, Shaibu Lawan Kumurci, Sultan, Abdullahi Amdaz(Excellence), Maryam KK da Sauran su

Check This: Sanda Episode 50


Kasanci da ArewaLimited domin samun sababbin fina finai, wakoki da labaru


DOWNLOAD EPISODE 7


Like Our Facebook Page
||

Post a Comment

0 Comments