Cigaban Shirin fim din "KISHIYATA SEASON 3 EPISODE 6,"
Bayan dawowa daga hutu Shararran kamfanin nan na ALRAHUZ FILM PRODUCTION Sun kawo muku cigaban shirin su mai suna Kishiyata Zango na 3.
Ku cigaba da kasan ciwa da ArewaLimited domin samun sababbin finafinai da wakoki masu nishadantarwa.
Sauki, Domin Kallo