DAN JARIDA ZANGO NA 1 KASHI NA 4
Muna gabatar muku da shahararrin shiri mai suna 'DAN JARIDA' daga Kamfanin Maishadda Global Resources.
Dan Jarida shiri ne da yaki nuna yadda masu kudi da mulki suke nuna isa da izza a kan talaka ko kuma mai karamin karfi.
Ana cikin hakan Allah ya kawo wani jajirtaccin Dan Jarida da yasha alwashin bincike da kuma tuna asirin masu zalunci da cin amanar kasa.
Kasanci da ArewaLimited domin samun sababbin fina finai, wakoki da labaru
0 Comments