Labarina Zango Na 5 Kashi Na 13
Bayan dawowa daga dogo hutu kamfanin Saira Movies sun kawo muku shahararran fim din nan nasu "Labarina"
Bayan kariwar zango na 4 inda a kicigaba da neman Sumayya, Mahamud Kuma sa'i yayi. Baba Dan Audu kuma yana gidan yari sakamakon kamashi da akayi da laifin karban kudi har miliyon biyar a wajan iyayan Sumayya da sunan kudin fansa bayan bashi ya saci ta ba.
Sauki Domin Kallo
0 Comments