LOKACI SEASON 1 EPISODE 2
Muna gabatar muku da sabon film din nan da kuka dadi kuna jira. Mai suna 'Lokaci'
Lokaci shiri ne da ya hada jarumai Kaman su, Daddy Hikima (Abale) Tijjani Asase, Ibrahim Kazaza da sauran su.
Kasanci Da ArewaLimited domin samun fina finai, wakoki da labaru.
Sauki Domin Kallo