Labarina Zango Na Biyar Kashi Na 1
Bayan dawowa daga dogo hutu kamfanin Saira Movies sun kawo muku shahararran fim din nan nasu "Labarina"
Bayan kariwar zango na 4 inda a kicigaba da neman Sumayya, Mahamud Kuma sa'i yayi. Baba Dan Audu kuma yana gidan yari sakamakon kamashi da akayi da laifin karban kudi har miliyon biyar a wajan iyayan Sumayya da sunan kudin fansa bayan bashi ya saci ta ba.
You May Also Like: Umar M Sharif - Dawisun Mubi-One
Ku kasanci da ArewaLimited domin samun wannan shiri a duk ranar Juma'a da misalin karfe 9:00 na dare
Sauki Domin Kallo