Jarumin mawakin nan na kannywood, kuma jagaba a kamfanin North East Record wato Lilin Baba ya taho da wata zazzafar wakar sa dare da Umar M Shareef, Benzen Arewa da kuma A Wanba. Sunar wakar "Kallar Aure"
Sauki Domin Sauraro
Kalli Video A Kan YouTube